logo

HAUSA

Yara na koyon fasahohin wasan kwallon kafa

2022-07-25 08:26:46 CMG Hausa

Yadda yara maza da mata ke kokarin koyon fasahohin wasan kwallon kafa ke nan a gundumar Xuan’en dake lardin Hubei na kasar Sin. (Murtala Zhang)