logo

HAUSA

Gorilla na hutawa a cikin yankin kiyaye halittu na Luango

2022-07-22 21:25:52 CMG Hausa

Gorilla masu launin azurfa a baya, suna hutawa a cikin yankin kiyaye halittu na Luango na kasar Gabon. An taba rufe aikace-aikacen kallon gorilla na tsawon shekaru biyu, saboda yaduwar annobar Covid-19. (Bilkisu Xin)