logo

HAUSA

Malaysia ta sanar da kama masu fasa-kwaurin hauren giwaye

2022-07-19 14:21:09 CMG Hausa

Hukumar Kwastam ta kasar Malaysia ta sanar da kama masu fasa-kwaurin hauren giwaye, da ya kai kilogram 6000, adadi mafi nauyi a tarihin kasar. (Zainab Zhang)