Tattaki zuwa tsaunuka da gabar koguna don gujewa zafi
2022-07-19 11:29:41 CMG Hausa
Yanzu ana fama da tsananin zafi a sassa daban daban na kasar Sin, lamarin da ya sanya mutane tafiya wajen tsaunuka masu ciyayi da gabar koguna domin gujewa zafi. (Tasallah Yuan)