logo

HAUSA

An gudanar da zaben shugaban kasar Indiya

2022-07-19 20:49:54 CMG Hausa

Yadda aka gudanar da zaben shugaban kasar Indiya a jiya Litinin, inda ‘yan majalisun tarayya da na jihohi daban daban suka kada kuri’a ga ‘yan takara guda biyu da suka tsaya takarar zaben sabon shugaban kasar.(Lubabatu)