logo

HAUSA

Mutane na tafiya kan igiya tsakanin duwatsu

2022-07-18 08:36:35 CMG Hausa

Wasu mutane suna tafiya kan igiya da aka rataya a sama tsakanin wasu duwatsu a birnin Zhangjiajie dake lardin Hunan na kasar Sin. (Murtala Zhang)