logo

HAUSA

Wasu sojoji mata 3 na kasar Sin ke nan suke sintiri a yankin dake kan iyakar kasa da kasa ta kasar Sin

2022-07-18 09:23:45 CMG Hausa

Wasu sojoji mata 3 na kasar Sin ke nan suke sintiri da takwarorinsu maza a yankin dake kan iyakar kasar Sin da sauran kasashen duniya a babban tudun Pamir na jihar Xinjiang dake yammacin kasar a watan Yuni, duk da cewa lokaci zafi ne a sauran wuraren kasar Sin, amma har yanzu ana iya ganin tarin kankara a yankin. (Sanusi Chen)