logo

HAUSA

Samun wadata ta hanyar shuka bishiyar gahawa

2022-07-15 08:00:00 CMG Hausa

A cikin shirin yau, Bello Wang zai kai ku lardin Yunnan dake kudu maso yammacin kasar Sin, don mu duba yadda wata mace take taimakawa manoman wurin samun wadata, ta hanyar shuka bishiyar gahawa.