logo

HAUSA

Wasu squirrels biyu, suna fada suna yin wasu motsin kung-fu

2022-07-15 10:48:24 CMG Hausa

Wasu squirrels biyu, suna fada suna yin wasu motsin kung-fu suna amfani da hannayensu da kafafunsu wajen yiwa juna wasa. Wadannan squirrels biyu suna wasa a wajen maboyar su, sai dai yakin ya yi tsanani kuma ya kusa zama fada. (Bilkisu Xin)