logo

HAUSA

Yadda ake girbin inabi a kasar Afghanistan

2022-07-14 08:28:04 CMG Hausa

Yadda ake girbin inabi a birnin Kandahar da ke kasar Afghanistan. Alkaluman da ma’aikatar ayyukan gona ta kasar ta fitar na nuna cewa, yawan inabin da za a samu a birnin zai kai ton dubu 251, inda aka samu raguwa in an kwatanta da na baya sakamakon bala’in fari.(Kande Gao)