logo

HAUSA

Ana dukufa wajen yin rigakafi da yaki da ambaliyar ruwa a wasu yankunan dake kogunan Zhujiang da na Yangtse

2022-07-13 20:25:44 CMG Hausa

A halin yanzu, ana dukufa wajen yin rigakafi da yaki da ambaliyar ruwa a wasu yankunan dake kogunan Zhujiang da na Yangtse, kuma, manyan ayyukan ban ruwa da aka gina a wuraren sun taka mihimmiyar rawa a wannan fanni. (Maryam)