logo

HAUSA

Idon birni: Kekunan kallo masu juyawa

2022-07-12 13:43:48 CMG Hausa

Kekunan kallo masu juyawa sun kasance kamar idon birni ne. Hawa kekunan kallo masu juyawa, yana taimaka wa mutane kallon kyakkyawan birnin baki dayansa daga sama. Wasu kan ce, yadda muke rayuwa, kamar yadda muke zaune cikin kekunan kallo masu juyawa, a wani lokaci muna sama, a wani lokaci kuma muna kasa, a duk inda muke, muna jin dadin abin da muke gani. (Tasallah Yuan)