logo

HAUSA

Yadda ake taya dabbobin Panda murnar ranar haihuwarsu

2022-07-12 21:28:17 CMG Hausa

Yadda ake taya dabbobin Panda murnar ranar haihuwarsu. Panda dabba ce da ake matukar darajawa a kasar Sin. Baya ga abinci masu dadi da ake samar musu, gidan dabbobi kan gudanar da shagulgula na taya su murna a duk lokacin ranar haihuwarsu. (Lubabatu)