logo

HAUSA

Wasan daga babban makullin dutse mai nauyi

2022-07-11 08:31:58 CMG Hausa

Yadda masu sha’awar motsa jiki ke daga abubuwan nauyi, musamman babban makulli na duste ke nan, a wani lambun shan iska dake birnin Huai’an na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin. (Murtala Zhang)