logo

HAUSA

'Ya'yan zaki guda hudu na hawa kan mamarsu

2022-07-08 09:16:30 CMG Hausa

'Ya'yan zaki guda hudu na hawa kan mamarsu, suna wasa da ita. Iyalin suna yawan yawo da maraice kafin faduwar rana, kuma suna tsayawa a wannan lokacin kafin su ci gaba da yawo. Wani mai daukar hoton namun daji Nick Dale ne ya dauki hotunan a dajin Serengeti na kasar Tanzania. (Bilkisu Xin)