logo

HAUSA

Arthur de Villepin, dan kasar Faransa da ke rayuwa a Hong Kong

2022-07-07 14:29:45 CRI

Bana aka cika shekaru 25 da komawar yankin Hong Kong karkashin ikon kasar Sin. Bisa ga bunkasuwar yankin, dimbin baki na zuwa yankin, ko don yawon shakatawa, ko kuma domin aiki har da rayuwa. Arthur de Villepin, dan kasar Faransa na daya daga cikinsu. A biyo mu cikin shirin, don jin karin haske.(Lubabatu)