logo

HAUSA

Yanayi mai kyau na lardin Gansu gami da al'adun kabilar Mongoliya dake yankin

2022-07-06 20:33:20 CMG Hausa

Lardin Gansu yana arewa maso yammacin kasar Sin, kuma daga yammaci zuwa gabashinsa ya kai nisa kilomita 1600 akwai kuma 'yan kabilar Mongoliya dake kiwon doki a yankin. Ga wasu hotunan yanayi mai kyau na lardin gami da al'adun kabilar dake yankin. (Zainab Zhang)