logo

HAUSA

Sabuwar hanyar mota da ta ratsa ta hamada a Xinjiang

2022-07-04 08:12:01 CMG Hausa

Wata sabuwar hanyar mota ce da aka kaddamar kwanan nan a jihar Xinjiang. Hanyar, mai tsawon kilomita 334 ta ratsa ta yankin hamada, wadda aka dauki shekaru kusan biyar ana gina shi. (Murtala Zhang)