logo

HAUSA

Yankin Hong Kong na kasar Sin na da makoma mai haske

2022-07-01 17:05:17 CMG Hausa

Yau ranar 1 ga watan Yuli, ita ce ranar cikar shekaru 25 ta komawar yankin Hong Kong karkashin mulkin kasar Sin, kafin gwamnatin kasar Birtaniya ta yi shekaru fiye da 100 tana gudanar da mulkin mallaka a yankin.