Wata 'yar kasar Jordan na kokarin koyon fasahar zanen launuka da kafa
2022-07-01 09:35:09 CMG Hausa
Rahme Hayrullah, wata ‘yar kasar Jordan ce mai shekaru 36 da haihuwa. Duk da cewa ba ta da hanaye, amma tana kokarin koyon fasahar zanen launuka da kafafunta, har ma ta kasance a kan gaba a kwas din horar da fasahar da aka gudanar.(Kande Gao)