Matasan kasar Sin da dama sun zabi komawa kauyuka bayan gama karatun jami'a
2022-07-01 16:48:15 CMG Hausa
Matasan kasar Sin da dama sun zabi komawa kauyuka bayan gama karatun jami'a, saboda suna son kokarin raya kauyuka da samun arziki.(Zainab Zhang)