logo

HAUSA

‘Yan wasan kasar Sin sun lashe gasar alkafura cikin ruwa a Budapest

2022-06-28 20:55:40 CMG Hausa

Chen Yuxi da Quan Hongchan ke nan,‘yan wasa mata biyu na kasar Sin, wadanda a jiya suka lashe gasar alkafura cikin ruwa  daga tsayin mita 10 ajin mata a matsayi na daya da na biyu, a rana ta 10 ta gudanar gasar fid da gwani ta duniya ta FINA karo na 19.(Lubabatu)