logo

HAUSA

Bari mu kara fahimtar fasahohin zamani masu ban sha’awa a taron WIC

2022-06-28 08:30:36 CMG Hausa

 

An gudanar da babban taron fasahar zamani na duniya wato World Intelligence Congress karo na 6 a birnin Tianjin da ke arewacin kasar Sin daga ranar 24 zuwa 25 ga wata ta kafar yanar gizo, wanda ya samar da sabon dandalin bude kofa ga waje, yin kirkire-kirkire da kara azama kan masana’antu a fannin fasahar zamani. Bari mu kara fahimtar fasahohin zamani masu ban sha’awa a yayin taron. (Tasallah Yuan)