logo

HAUSA

Wasan Dawaz na kabilar Uygur a Xinjiang

2022-06-27 08:08:24 CMG Hausa

Yadda wani dan kabilar Uygur a jihar Xinjiang ta kasar Sin ke wasan kasada da ake kira Dawaz, inda yake tafiya a kan igiya. Wannan wasan na bukatar fasaha da jaruntaka matuka. (Murtala Zhang)