logo

HAUSA

Yadda firaminista Boris Johnson na Burtaniya yake hira tare da wasu hafsoshin soja na kasarsa kan batun tallafawa kasar Ukraine

2022-06-27 08:56:23 CMG Hausa

Yadda firaminista Boris Johnson na Burtaniya yake hira tare da wasu hafsoshin soja na kasarsa kan batun tallafawa kasar Ukraine a cikin wani jirgin sama dake dauke da kayayyaki samfurin C-17 bayan da ya kawo karshen ziyararsa karo na biyu a Kyiv na kasar Ukraine ya koma kasarsa a ranar 18 ga watan Yuni. (Sanusi Chen)