logo

HAUSA

Shanu suna neman abinci a cikin tudun datti a Kampala, Uganda

2022-06-24 12:58:59 CMG Hausa

Ana ganin sharar robobi a Kampala, Uganda, shanu suna neman abinci a cikin tudun datti. A kalla tan 600 na robobi da ake sha a kowace rana a Uganda, kuma yawancinsu ana jefar dasu ne cikin tabkuna da koguna. (Bilkisu Xin)