An samar wa yara masu fama da kangin talauci na kasar Ghana abincin rana kyauta
2022-06-23 08:30:13 CMG Hausa
Yadda kungiyar samar da abinci ta Afirka (Food For All Afirca) ke samar wa yara masu fama da kangin talauci na kasar Ghana abincin rana kyauta, a kokarin karfafa musu gwiwar ci gaba da karatu.(Kande Gao)