logo

HAUSA

Bukukuwan murnar gama karatu a jami'a

2022-06-22 11:22:50 CMG Hausa

A karshen watan nan na Yuni, wasu daliban jami'a na kasar Sin suka kammala karatunsu, ga bukukuwan murnar gama karatu da suka gudanar a wurare daban daban na kasar Sin. (Zainab Zhang)