logo

HAUSA

Ranar da dare ya fi gajarta a shekara

2022-06-21 15:05:41 CMG Hausa

Yau rana ce da dare ya fi gajarta kuma rana ta fi jimawa a sassan arewacin duniyarmu, ko kuma Summer Solstice a Turance. Daga ranar, a kan samu cigaba da karuwar zafi, hakan nan ma a kasar Sin, inda amfanin gona ke saurin girma. (Lubabatu)