logo

HAUSA

Aikin gina wata babbar gada a gundumar Longli ta lardin Guizhou

2022-06-20 08:35:27 CMG Hausa

Yadda ake himmatuwa wajen gina wata babbar gada ke nan a gundumar Longli dake lardin Guizhou na kasar Sin. (Murtala Zhang)