logo

HAUSA

Yadda wasu jiragen saman yaki na kasar Sin suke samun horo a sanyin safiya

2022-06-20 09:15:14 CMG Hausa

Yadda wasu jiragen saman yaki da aka jibge su a gabashin yankin kasar Sin suke samun horo a sanyin safiya a karshen watan Mayu. (Sanusi Chen)