logo

HAUSA

Soyayya mai karfi: Tsaraba ta musamman ta ranar mahaifi da masanin fasaha Han Meilin ya samar

2022-06-19 16:01:32 CMG Hausa

Yau ranar 19 ga watan Yuni, ranar mahaifi ne ta kasa da kasa, shahararen masanin fasaha, kana sheihun malamin jami’ar Tsinghua ta kasar Sin, Han Meilin, ya samar da wata tsaraba mai ma’anar musamman wato rigar maganin sanyi da aka hada da kayan fadi ka mutu ga mahaifa na duk duniya, ana kiran ta da sunan “soyayya mai karfi”. (Jamila)