logo

HAUSA

Bikin baje kolin VivaTech na Paris

2022-06-17 11:13:15 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin VivaTech a birnin Paris, fadar mulkin kasar Faransa, inda aka nuna na’urorin zamani iri iri. (Jamila)