Matasan zakuna uku suna wasa da alamomin hanya da sanyi safiya
2022-06-17 11:05:38 CMG Hausa




Zakunan masu shekaru biyu zuwa uku sun dau hankali matuka yayin da suke wasa da alamomin masu kaifi, suna jingina da kuma hutawa kan alamomin kafin su gaji. (Bilkisu Xin)
