logo

HAUSA

Duniyar wata mafi girma

2022-06-15 15:10:24 CMG Hausa

A yayin da duniyar wata ta yi tafiya mafi kusa da duniyarmu,  mutanen dake duniyarmu zasu ga ta mafi girma. Jiya da dare, duniyar wata ta fi kusa da duniyarmu. Don haka, bari mu ga wannan babban wata wanda ya fito a wurare daban daban na kasar Sin. (Zainab Zhang)