logo

HAUSA

Lokacin zafi, lokaci ne da aka fi samun kwari

2022-06-14 08:09:12 CMG Hausa

Lokacin zafi, lokaci ne da aka fi samun yawan kwari iri daban daban, wadanda suke zama a kan furanni, ciyayi da ganyaye. Ko kun san su waye cikin hotuna? (Tasallah Yuan)