logo

HAUSA

Tabkin Bosten

2022-06-14 11:11:05 CMG Hausa

Tabkin Bosten ke nan da ke jihar Xinjiang ta kasar Sin.  kwanan nan, dubun dubantar tsuntsaye sun haifi jariransu a fadamun tabkin. Fadamun tabkin Bosten na daya daga cikin muhimman wuraren da tsuntsaye suke yada zango da ma haiyayyafa a kasar Sin. A cikin ‘yan shekarun baya, sakamakon yadda aka dauki matakai na inganta muhallin wurin, muhallin rayuwar tsuntsaye ma ya samu kyautatuwa sosai.(Lubabatu)