logo

HAUSA

Matan Afganistan suna aiki a gidan burodi a Kandahar, Afghanistan

2022-06-10 16:24:30 CMG Hausa

Matan Afganistan suna aiki a gidan burodi a Kandahar, Afghanistan. Wani kamfani mai zaman kansa ya ba wa mata talakawa 50 damar yin aiki a Kandahar. Matan da suke samun abin dogaro da kai ta hanyar yin aiki a gidan burodi, suna shirya burodi dubu biyar a kowace rana kuma suna samun dala 50 a kowane wata. (Bilkisu Xin)