Wata Baturiya ta yi kama da Sarauniyar Elizabeth a lokacin kuruciyarta
2022-06-09 08:59:02 CMG Hausa
Yadda wata Baturiya mai suna Hattie Ball mai shekaru 23 da haihuwa, saboda yadda ta yi kama da Sarauniyar Elizabeth a lokacin kuruciyarta, ya sa ta samu kudin da ya kai fam 1500 a karshen mako yayin da ake bikin murnar cika shekaru 70 da sarauniyar Elizabeth ta yi a kan karagar mulki.(Kande Gao)