logo

HAUSA

Babbar ganuwa cikin gajimare

2022-06-07 08:30:12 CMG HAUSA

A sanyin safiyar ranar 5 ga wata, bayan da aka yi ruwan sama, akwai yawan gajimare a babbar ganuwa ta Jinshanling a birnin Chengde na lardin Hebei da ke arewacin kasar Sin. (Tasallah Yuan)