logo

HAUSA

Yadda dabbobi ke magance zafi

2022-06-06 08:00:46 CMG Hausa

Yanzu an fara zafi a sassa da dama a kasar Sin, inda dabbobi daban-daban ke bin hanyoyin magance zafin. (Murtala Zhang)