logo

HAUSA

Mu bi shugaba Xi Jinping don duba yadda Sinawa suke darajanta al'adunsu

2022-06-03 10:09:38 CMG Hausa

Ranar 3 ga watan Yunin da muke ciki na wannan shekara, rana ce da Sinawa suke gudanar da bikin Duan Wu, wani bikin gargajiya na kasar Sin. A lokacin bikin, al'ummar Sinawa su kan gudanar da wasu ayyukan da suka hada da samar da wani nau'in jaka mai kamshi, da cin abinci na musamman da ake kira “Zong Zi”.