logo

HAUSA

Yadda ‘yan wasan kwallon kafa na Najeriya da aka yankewa kafa daya ke kokarin motsa jiki

2022-06-02 08:53:09 CMG Hausa

Yadda ‘yan wasan kwallon kafa na tarayyar Najeriya da aka yankewa kafa daya ke kokarin motsa jiki a filin wasannin motsa jiki na kasar, wadanda yawancinsu ke cikin tawagar ‘yan wasan ta Najeriya.(Kande Gao)