logo

HAUSA

Dalibai suna yin wasu aikace-aikace daban-daban daga gida a wasu yankuna masu tinkarar COVID-19 na Sin

2022-06-01 16:10:43 CMG Hausa

A sakamakon tinkarar annobar COVID-19 a wasu yankunan kasar Sin, an umarci dalibai da su cigaba da yin karatunsu daga gida, an dakatar da daliban daga yin karatu a cikin makarantu, sun cigaba da yin karantun daga gida, ba tare da an samu katsewar karatun nasu ba, kana banda karatun kuma, suna yin wasu aikace-aikace  daban-daban daga gida, menene ra’ayinku game da wannan mataki?