Murnar bikin ranar yara ta duniya a Congo Kinshasa
2022-06-01 21:33:55 CMG Hausa
Tawagar sojojin injiniyoyi na kasar Sin karo na 25 dake aikin tabbatar da zaman lafiya a kasar Congo Kinshasa sun shirya wani biki ga yaran kasar albarkacin bikin ranar yara ta duniya.(Zainab Zhang)