logo

HAUSA

Sin: Ana kokarin rage damuwar 'yan makarantar sakandaren da za su shiga jarrabawar shiga jami'a

2022-05-31 09:40:47 CMG HAUSA

Za a gudanar da muhimmiyar jarrabawar shiga jami'a a sassa daban daban na kasar Sin daga ranar 7 zuwa 8 ga watan Yuni.  A kwanakin baya, makarantun sakandare suna kokarin raga damuwar 'yan makarantun da za su shiga jarrabawar, a kokarin karfafa gwiwarsu. (Tasallah Yuan)