logo

HAUSA

Ga yadda sojojin Rasha suke farautar nakiyoyin da aka binne a yankin masana’antar samar da karafa ta Azov

2022-05-30 09:22:19 CMG Hausa

Ga yadda sojojin Rasha suke farautar nakiyoyin da aka binne a yankin masana’antar samar da karafa ta Azov, wato “the Azovstal Iron and Steel Works” a ran 22 ga watan Mayu bisa rokon da shugabannin jamhuriyar jama’ar Donetsk da ta Lugansk suka yi musu. (Sanusi Chen)