logo

HAUSA

Tsohon garin Shanyang mai dogon tarihi a lardin Fujian

2022-05-30 08:04:24 CMG Hausa

Nan wani tsohon gari ne mai dogon tarihi, wanda ake kira Shanyang a gundumar Gutian dake lardin Fujian a kudancin kasar Sin, inda aka gina wasu tsoffin tituna, da gine-gine, da sauran wasu wuraren tarihi sama da 280. (Murtala Zhang)