logo

HAUSA

Dan Birtaniya da ke son rayuwa a birnin Beijing

2022-05-27 21:53:55 CRI

Oliver Burnage, dan kasar Birtaniya ne da ke aiki a wani banki na kasa da kasa, wanda yanzu haka yake rayuwa a nan birnin Beijing. Cikin shirinmu na yau, za mu gutsura muku labarinsa. Sai a kasance tare da mu cikin shirin.(Lubabatu)