Kananan shaguna na taimakawa bunkasar tattalin arzikin kasar Sin
2022-05-24 16:50:33 CMG HAUSA
Kananan shaguna da ke yin kasuwanci a lokacin dare a sassa daban daban na kasar Sin sun nuna kuzarin birane, tare da taimakawa bunkasar tattalin arzikin kasar Sin. (Tasallah Yuan)